1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gwamnan Benue ya caccaki APC kan rikicin manoma a jihar

February 8, 2018

Gwamnan Benue Samuel Ortom, ya zargi gwamnatin tarayya da gaza daukar matakan da ya dace don shawo kan rikicin manoma da makiyaya a jihar.

https://p.dw.com/p/2sMlx