SiyasaGMF: Babban taron 'yan jaridun duniya na DWTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari06/22/2017June 22, 2017An bude babban taron 'yan jaridu da kafafen labaru na duniya 'Global Media Forum' da tashar DW ke yi a kowace shekara. Taron da shi ne karo na 10, ya sami halartar wakilai 2000 daga kasashe 130.https://p.dw.com/p/2eyG8Talla