Gaskiyar Magana: Watanni shida bayan juyin mulki a Nijar
Salon rayuwa
Binta Aliyu Zurmi
January 26, 2024
Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya tattauna kan halin da matasa ke ciki watanni shida bayan da sojoji suka yi juyin mulki a Nijar. Mun tattauna da Ismailou Aboubacar da Namaiwa Ibrahim da suke shugabantar kungiyoyin matasa a Nijar.