SiyasaGaskiyar Magana: Kura-kuran da ke cikin auren gata na jihar KanoTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi10/13/2023October 13, 2023Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya tattauna da matashi Aliyu Dahiru Aliyu a kan kura-kuran da ya ke gani na tattare da auren gata da gwamnatin jihar Kano ta yi wa ma'aurata kusan mutum 2,000.https://p.dw.com/p/4XUxPTalla