SiyasaGambiya ta shiga mawuyacin haliTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa01/18/2017January 18, 2017An gabatar da kudirin Majalisar Dinkin Duniya ta amince da amfani da karfi a Gambiya domin kawo karshen Shugaba Yahya Jammeh jim kadan bayan majalisar Gambiya ta amince da shirin tsawaita wa'adin Jammeh da watanni uku.https://p.dw.com/p/2W18STalla