SiyasaGambiya: Rayuwa bayan Jammeh To view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa05/14/2018May 14, 2018Gambiya na matsayin wata kasa abin sha'awa ga Afirka, amma yana da wuya 'yan kasar su yi dariya a yanzu, saboda matsaloli dabam-dabam da suke fuskanta tun bayan kawo karshen mulkin Shugaba Yahya jammeh. https://p.dw.com/p/2xhDITalla