SiyasaEU da Amirka sun kakabawa Rasha takunkumiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAhmed Salisu03/17/2014March 17, 2014Kungiyar EU da Amurka sun kakabawa Rasha jerin takunkumin da suka danganci hana taba kudi ko kadara da ma na tafiye-tafiya sakamakon dambawar siyasarsu da Ukraine.https://p.dw.com/p/1BRC4Talla