Dokar rage kudaden haraji a Amirka
December 20, 2017Talla
wannan rage haraji dai irinsa shi ne mafi girma da aka samu a cikin hekaru 31 wanda zai bai wa gwamnatin Donald Trump damar kaddamar da sauye-sauyen da yake da niyar yi. Watannin 11 bayan da ya zo a kan karagar mulki, tun farko majalisar datawa ta amince da dokar.