SiyasaAgadez cuwa-cuwa ta mamaye fannin lafiya To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaTila Amadou AMA09/13/2019September 13, 2019Shirin Lafiya Jari na wannan makon ya duba batun cuwa-cuwa da ta samu gindin zama a fannin kula da lafiyar jama'a a yankin Agadez na Jamhuriyar Nijar lamarin da ke cilasta wa masu rashin lafiya kauracewa zuwa asibiti.https://p.dw.com/p/3PXZXTalla