1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bukukuwan Krismeti na 2021

Ramatu Garba Baba
December 23, 2021

Mabiya addinin Krista na gudanar da bukukuwan Krismetin bana a wani yanayi da ke cike da fargaba saboda annobar coronavirus da kuma tashe-tashen hankula a wasu sassan duniyan.

https://p.dw.com/p/44mB2
USAI Weihnachtsbaum I Rockefeller Center Christmas Tree
Hoto: John Minchillo/AP/picture alliance

Mabiya addinin kirista a duniya na shirin gudanar da bubukuwan sallah Kirismeti cikin yanayi na taka-tsantsan a sakamakon annobar cutar corona da ta yi wa duniya dabaibayi.

A wasu kasashen duniya kamar nahiyar Afirka, jama'a na cike da fargaba a sakamakon matsalolin tsaro dama barazanar ta annobar corona da suka haifar da tsaiko, a daidai lokacin da Kristoci ke bikin tuni da ranar haihuwar Yesu Almasihu.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna