Ci gaban rarrabuwar kawuna a cikin jam'iyyar MPN a Nijar
December 28, 2016Talla
A Jamhuriyar Nijar, wani takon sako ne ya kuno kai a cikin jam'iyyar MPNKishin kasa inda 'ya'yan jam'iyyar ke zargin jagoran na su da kula rarrabuwar kawunan magoya bayan jam'iyyar tare da nuna mallakar jam'iyyar, abin da ya janyo wasu ya'yan jam'iyyar suka gudanar da taro domin yin kshedi ga shugaban jam'iyyar.Tun da farko dai an samu irin wannan rikici a cikin jam'iyyar a Jhar Maradi inda aka girka sabon shugaban jam'iyyar na jihar abin da ya janyo rashin yardar wani bangaran jam'iyyar.