SiyasaChadi: An kashe 'yan Boko Haram 63To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRazak (HON) Internet04/16/2019April 16, 2019Kungiyoyin kare hakin dan Adam na kasa da kasa sun nuna damuwa game da yadda hare-haren kungiyar Boko Haram ke kara ta'azzara a Chadi a daidai lokacin da sojojin kasar bakwai suka mutu a wani harin mayakan.https://p.dw.com/p/3GuYnTalla