1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Biyan diyya ga wadanda zanga-zanga ya shafa a Nijar

Abdoulaye Mamane AmadouFebruary 3, 2015

Hukumomin Nijar sun girka wani kwamitin da zai sake inganta wuraren ibada da gidajen mabiya addinin kirista da zanga-zangar adawa da mujallar Charlie Hebdo ya janyo

https://p.dw.com/p/1EV30