China ta hana shiga kasarta
January 6, 2021Talla
Hukumomin Chaina sun dakatar da kwararrun da Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta tura shiga kasar domin binciken musabbabin annobar Corona.
Shugaban hukumar ta WHO Tedros Adhanom Ghebreyesus ya nuna rashin jin dadinsa kan abin da kasar Sin din ta yi, duk kuwa da cewa sun yi ta da wajewa tsakanin hukumar da mahukuntan na Beijing.
Cutar ta COVID-19 ta fara bullarta ne a kasar ta China ne a shekara ta 2019, zance da kasar ke cigaba da nuna shakku a kai.