Bankin CBN yabayyan Najeriya da shiga rudun tattalin arziki
Ubale Musa/ YBMay 25, 2016
Tun a cikin kusan shekaru 25 din da suka gabata dai kasar ta Najeriya ba ta kalli matsi da ma hali irin na tattalin arzikin da ta kai na shekarar da muke ciki a halin yanzu ba.