Gwamnati za ta dauki nauyin al'umma a Togo
April 2, 2020Talla
Gwamnatin ta Togo ta ce za ta kashe Euro milyan dari shida saboda daukar nauyin al'umma wadanda wasu za su rasa kudaden shiga saboda rashin aikin yi. Kasashen kungiyar tarrayar Turai dai na bayyana fargabansu game da dorewar 'yanci na dimukaradiyya sakamakon tsatsaurar dokoki da suka sabama tsari na dimukaradiyya da kasashe ke dauka saboda cutar wadanda suka bukaci da a yi sassauci.