An gaza shawo kan rikicin Isra'ila da Hamas
July 17, 2014Talla
Fiye da mako guda ke nan ake fama da rikici tsakanin Isra'ila da Falasdinu, inda Isra'ila ke ci gaba da kai hari ba kakkautawa a zirin Gaza. Bangarori da dama na yunkurin shiga tsakani amma har yanzu an gaza gano bakin zaren warware matsalar
Mun yi mu ku tanadin wadannan rahotannin a kasa