SiyasaAn bude taron neman agajin kudin sake gina YemenTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa06/03/2020June 3, 2020Kasar Saudiyya a bisa hadin gwiwar MDD ta bude taron kafa gidauniyar neman tallafin kudin sake gina kasar Yemen wacce yaki da kuma cututtuka suka daidaita. Taron na samun halartar kasashe 66 da kungiyoyi sama da 125.https://p.dw.com/p/3dCw3Talla