1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Allah ya yi wa Shimon Peres rasuwa

September 28, 2016

Tsohon shugaban kasar Isra'ila Shimon Peres mai shekaru 93 ya mutu bayan jinyar cutar shanyewar bangaren jiki .Wannan dan siyasa da ya samu lambar yabo ta Nobel ya yi kokarin sasanta rikicin yankin Gabas ta Tsakiya.

https://p.dw.com/p/2Qgys