Mutane biyar za su yi takara a Aljeriya
November 3, 2019Talla
'Yan takara 23 ne suka mika takaradun nuna sha'awar tsayawa takarar shugaban kasar Aljeriya bayan jerin zanga-zanagar da ya kawo karshen mulkin Abdelaziz Bouteflika..
Yanzu haka dai sunayen mutane biyar ne hukumar zaben kasar ta amince tare da mika wa majalisar zartaswar domin tabbatar da takararsu. A watan Afirilun shrekarar 2019 ne sojoji suka tilasta wa Shugaba Abdelaziz Bouteflika. yin murabus bayan shafe shekaru 20 a kan mulki.